Ilimi kyauta: Ma’aikata sama da Dubu 8 za’a Mayar koyarwa a Kano

Date:

Daga Ibrahim Al-Ameen

03-06-2021

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Amince da rahoton Kwamitin lalubu Matsalolin da shirinsa na bada Ilimi kyauta Kuma dole Zai fuskanta wajen aiwatarwa.

Kadaura24 ta rawaito Gwamna Ganduje ya Amince da rahoton ne yayin taron Majalisar Zartarwar Jihar na Wannan makon Wanda ya gudana a Gidan gwamnatin Jihar Kano

Jim kadan bayan karbar rahoton Daga Shugaban Kwamitin Alhaji Danlami Garba, Ganduje yace ya Zama wajibi abin Duk wata Hanya da zata saukaka Aiwatar da Shirin bada Ilimi kyauta Kuma dole a Kano.

Rahoton dai ya bayar da shawarwari da dama daga Cikin su har da na Samar da Karin Malaman firamare da Sakandire a Makarantun dake fadin jihar Kano.

“Duk Ma’aikacin da aka dauke shi aiki a Ma’aikatar Ilimi walau ta Jiha kota Kananan Hukumomi kuma ya sauya ko aka sauya masa Ma’aikata to ya Zama wajibi a Mayar dashi Ma’aikatar Ilimi domin ya koma aji ya ci gaba da koyarwa” Inji Rahoton

Shugaban Kwamitin Alhaji Danlami Garba yace sun lura Akwai sama da Ma’aikata Dubu 3 a Kananan Hukumomi wanda suke da shedar koyarwa da Masu digiri da HND duk Kuma an dauke su Aiki don su koyar Amma Duk sun bar Makarantun zuwa Wasu Ma’aikatun.

Yace hakama a Matakin Jiha Akwai sama da Ma’aikata Dubu 5 da Suka bazama zuwa Ma’aikatu da Hukumomin gwamnati maimakon koyarwa daya kamata suyi.

Bayan ya Gama karbar rahoton Gwamna Ganduje ya ce za’a duba yiwuwar aiwatar da shawarwarin da Kwamitin ya bayar ya kuma Alhaji Danlamin Matsayin Shugaban Kwamitin Aiwatar da wadannan shawarwari.

Gwamnan ya yabawa ‘ya’yan Kwamitin bisa namijin kokarin da sukai na sauke Nauyin da aka Dora musu, Kuma mafi yawa Daga Cikin Yan Majalisar Zartarwar ta Jiha sun yaba da shawarwarin.

294 COMMENTS

  1. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 кино Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  2. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 просмотр Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  3. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 смотреть Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  4. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 онлайн Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  5. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 2021 Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  6. У суботу в Лондоні на арені футбольного клубу «Тоттенгем Готспур» Олександр Усик спробує відібрати чемпіонські пояси у британця Ентоні Джошуа.Український боксер в столиці Англії провів відкрите тренування і дав Александр Усик Энтони Джошуа Промоутер Усика розповів про гонорар боксера за бій з Джошуа

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...