Daga Sadiya Muhd Sabo
A cikin wannan wata na fabarairu ne shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Hon. Hassan Garban Kauye farawa ya Cika sheka Guda a Matsayin zabbaben Shugaban Karamar Hukumar Kuma ya gudanar da aiyukan Masu tarin yawa a Karamar Hukumar.
Kadaura24 ta rawaito Hassan Garban Kauye farawa ya Sami nasarorin masu tarin yawa ta fuskar aiyukan Raya Kasa da cigaban al’umma da kuma tallafawa al’ummar da dai Sauransu.
Ga wasu daga cikin aiyukan sama da guda 100 da Hassan Garban Kauye ya Sami gudanarwa don cigaban al’ummar Karamar Hukumar ta kumabotso a fannoni daban-daban.
ENPOWERMENT/HUMANATARIAN AID
(1)FIRST DEVELOPMENT/
HUMANATARIAN AID: MUTUM DARI BIYAR DA DAYA (501) N6,000,000:00.
(2)FIRST DEVELOPMENT/HUMANATARIAN AID:MUTUM DUBU DAYA DA BIYU (1002) N10,000,000:00.
(3)FIRST DEVELOPMENT/HUMANATARIAN AID: MUTUM DUBU DAYA DA UKU (1003) N20,000,000:00.
(4)SAI KUMA BADA BUHUNHUNAN SHINKAFA DA KATAN-KATAN DIN TALIYA A FADIN KARAMAR HUKUMAR DA KUMA BADA RIGUNA.
(5)TALLAFIN KUDI (N 100,000:00) GA KUNGIYAR MARAYU TA UNGUWAR JA’OJI DAKE A KARAMAR HUKUMAR TA KUMBOTSO.
(6)TALLAFIN KEKEN GURAGU A GARIN MARIRI.
(7)TALLAFIN NAIRA MILYAN HUDU DA DUBU DARI BIYAR DA HAMSIN(N 4,550,000:00) GA COUCUS NA KARAMAR HUKUMA.
(8)BADA TALLAFIN SHINKAFA BUHU 150 DA KUMA SUFAGETI KATAN 140 A MAZABAR MARIRI.
(9)ADO DA DAURA NAIRA DUBU HAMSIN(N50,000:00).
(10)MU’AZU HALADU DUBU HAMSIN (N50,000:00).
(11)UNGUWAR RIMI GARU DUBU DARI TARA(N900,000:00).
(12)MUSTAFA MUHAMMAD (N 200,000:00).
(13)KUNGIYAR FATIMA DALA (N 500,000:00).
KUNGIYAR ABDULLAHI ABBAS (N 500,000:00).
(14)RABA KAYAN AIKI,A KAFATANIN MAKARANTUN FURAMAREN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO,KAMAR SU YADIN MAZA DANA MATA,CHALK,RIJISTA DA SAURANSU.
(15)TALLAFIN DUBU GOMA-GOMA(N10,000:00) GA SHUGABANCIN KARAMAR HUKUMA DA C.M,DA SAKATARE NA MAZABU.
(16)BAIWA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYERO SANDAR GIRMA (N300,000:00).
(17)TALLAFAWA WANI BAWAN ALLAH DA JARI (N300,000:00)
(18)DAUKAR NAUYIN KARATUN YARA TAKWAS(8) ‘YAN ASALIN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO A MAKARANTAR LAFIYA TA GARIN BICHI.
(19)DAUKAR NAUYIN KARATUN DALIBAI A KWALEJIN SA’ADATU RIMI DAKE CIKIN KARAMAR HUKUMARMU TA KUMBOTSO.
(20)DAUKAR NAUYIN DALIBAI HAMSIN A KWALEJIN KOYAN AIKIN SHARI’A TA AMINU KANO(LEGAL).
(21)DAUKAR NAUYIN MARASA LAFIYA A ASIBITOCI DABAN-DABAN A WAJEN KARAMAR HUKUMA.
(22)SAYEN FILIN MAKARANTA AGARIN FARAWA NA NAIRA MILYAN TALATIN (N30,000,000:00).
(23)SAYEN FILIN ASIBITI A GARIN FARAWA DAKE A MAZABAR MARIRI NA NAIRA MILYAN UKU (N3,000,000:00).
(24)AN BAWA LIMAMAN JUMU’A NAIRA DUBU DARI BIYU DA HAMSIN (N250,000:00) A LOKACINDA SUKAYI TARO A ISLAMIC CENTER.
(25)RIJISTA TA MEMBERSHIP CARDS AKAN NAIRA MILYAN DAYA DA DUBU DARI BAKWAI (N1,700,000:00).
(26)TALLAFIN MABUKATA A MASALLACIN CIKIN GARIN KUMBOTSO NAIRA DUBU ASHIRIN DA HUDU(N24,000:00).
(27)AN TALLAFAWA MAGIDANCIN DA IFTILAIN GOBARA TA SAMESHI A UNGUWAR WAILARI DA NAIRA MILYAN UKU (N3,000,000:00).
(28)AN BIYAWA DALIBAI KUDIN NECO
KARAWA DAGATAI TAKWAS(8) GIRMA
(29)AN BAWA KUNGIYAR ‘YAN TAURI NA UNGUWAR FANSHEKARA NAIRA DUBU DARI BIYAR(N500,000:00).
(30)KALANDAR ‘YAN SHANA (N20,000:00).
(31)BAWA KUMBOTSO SABUWA MOTA.
(32)TURA MUTANE TAKWAS(8) JAHAR KADUNA DOMIN SU KOYO GYARAN MOTA.
(33)SAYEN FILIN MAKARANTA A GARIN ZARA DAKE A MAZABAR MARIRI NA NAIRA MILYAN DAYA (N1,000,000:00).
(34)BAWA DAGATAI SHINKAFA DA SUFAGETI.
(35)TALLAFAWA LIMAMAI DA NAIRA DUBU DARI BIYU DA HAMSIN (N250,000:00).
BANGAREN TALLAFIN ISLAMIYYU
(1)AN BAWA MAKARANTAR ISLAMIYYA TA NASIBI DAKE GAIDA A MAZABAR CHIRANCI TALLAFIN (N250,000:00) DA KUMA SHADDA DA ATAMFA GUDA ARBA’IN-ARBA’IN.
(2)AN BAWA MAKARANTAR ISLAMIYYA TA UNGUWAR DAN MALIKI DAKE A MAZABAR DAN MALIKIN KUDI (N250,000:00) DA KUMA SHADDA DA ATAMFA GUDA ARBA’IN-ARBA’IN.
(3)AN BAWA MAKARANTAR ISLAMIYYA TA UNGUWAR RIMI (N50,000:00).
(4)AN BAWA MAKARANTAR ISLAMIYYA TA SHEKAR BARDE DAKE A MAZABAR TA DAN MALIKI (N250,000:00) DA KUMA SHADDA DA ATAMFA GUDA ARBA’IN-ARBA’IN,A INDA AKA BAWA BEST STUDENT (N50,000:00).
(5)SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO HON.HASSAN GARBAN KAUYE FARAWA YA WAKILCI KWAMISHINAN KANANAN HUKUMOMI HON.MURTALA SULE GARO A SAUKAR KARATUN AL’QURANI ME GIRMA DA AKA GUDANAR A UNGUWAR SANI ME NAGGE INDA YA BADA(N200,000:00) SANNAN KUMA BEST STUDENT(N20,000:00).
(6)SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO HON.HASSAN GARBAN KAUYE FARAWA YA BADA (N100,000:00) A YAYIN SAUKAR KARATUN AL’QURANI ME GIRMA DA AKA GUDANAR A UNGUWAR MARIRI.
(7)YA KUMA BADA NAIRA (N100,000:00) A SAUKAR KARATUN AL’QURANI ME GIRMA DA AKA GUDANAR A UNGUWAR SHEKAR BARDE.
(8)YA KUMA BADA NAIRA (N100,000:00) A SAUKAR KARATUN AL’QURANI ME GIRMA DA AKA GUDANAR A UNGUWAR CHIRANCI DAKE A MAZABAR TA CHIRANCI.
(9) YA BADA NAIRA (N367,000:00) A YAYIN GASAR KARATU TA GANDUJE FOUNDATION.
(10)YA BADA NAIRA (N50,000:00) A SAUKAR KARATUN AL’QURANI ME GIRMA DA AKA GUDANAR A UNGUWAR FANSHEKARA.
(11)YA BAWA KUNGIYAR ‘YAN SINTIRI NA UNGUWAR SHEKAR BARDE TALLAFIN (N250,000:00).
(12)
MAKARANTAR ISLAMIYYA TA MARIRI (N100,000:00).
(13)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA DOTSA DAKE A MAZABAR NAIBAWA (N50,000:00).
(14)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA UNGUWAR DANLADI NA SIDI (N250,000:00).
(15)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA SHEKAR BARDE (N100,000:00).
(16)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA MAGADAWA/FARAWA DAKE A MAZABAR MARIRI (N50,000:00).
(17)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA UNGUWAR LIMAWA DAKE A MAZABAR UNGUWAR RIMI (N50,000:00).
(18)MAKARANTAR ISLAMIYYA TA UNGUWAR FARAWA DAKE A MAZABAR MARIRI (N100,000:00).
(19)SAUKAR KARATU TA MAKARANTAR IBN KATHIR DAKE A UNGUWAR FANSHEKARA (N200,000:00).
(20)HAJIYA JUMMAI MUHAMMAD (N100,000:00).
(21)LIMAMIN MASALLACIN JUMU’A NA CIKIN GARIN KUMBOTSO (N50,000:00),A ASIBITIN NASSARAWA
(22)PROVISION OF ESSENTIAL DRUGS ACROSS THE LOCAN GOVERNMENT.
(23)SAUKAR KARATU TA MAKARANTAR ISLAMIYYA TA GURINGAWA (N100,000:00).
(24)SAMAR DA JANERETO A MASALLACIN JUMU’A NA FARAWA DAKE A MAZABAR MARIRI.
(25)KUJERU DA TEBURA(THREE SEATTER) GUDA DARI BIYAR (500) A MAKARANTAR FURAMARE TA UNGUWAR ZARA NA KIMANIN NAIRA MILYAN 13 DA RABI(N13,500,000:00).
CAPITAL PROJECT
(1)FARAWA HOSPITAL MARIRI WARD (N9,500,000:00).
(2)FILLING OF CULVERT AT ‘YAN SHANA(KUREKEN SANI) (N320,000:00).
(3)REPAIRS OF MOTORISED BOREHOLE AT DANLADI NA SIDI (MARIRI WARD) (N300,000:00).
(4)TOILET AT GIDAN HAKIMI (N850,000:00).
(5)TRANSFORMER AT TSAMIYA (MARIRI WARD) (N250,000:00).
(6)FURNITURE DONATED TO MARIRI GIRLS SENIOR SECONDRY SCHOOL…………………
(7)KABA KUMBOTSO TOWNSHIP REPAIRED OF TRANSFORMER (N100,000:00).
(8)RENOVATION OF SECRETARIAT MOSQUE KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT (N1,000,000:00).
(9)FURNITURE DONATED TO SHEKAR BARDE(DAN MALIKI WARD)G.S.S…………………………
(10)FURNITURE DONATED TO GSS MARIRI (MARIRI WARD) (N12,000:00).
(11)INTERLOCK AT MARIRI JUMU’AT MOSQUE AT (MARIRI WARD) (N13,500,000:00).
(12)ELECTRIFICATION AND TRANSFORMER AT FARAWA(MARIRI WARD) (N3,800,000:00).
(13)GENERAL RENOVATION ,FLOOR MATS,PANS,CARPETS,AND ACCESSORIES AT KUMBOTSO JUMU’AT MOSQUE(KUMBOSTO WARD) (N8,000,000:00).
(14)LIMAWA/UNGUWAR RIMI WARD REPAIRS OF TRANSFORMER (N100,000:00).
(15)GENERATOR AT KUMBOTSO HOSPITAL(KUMBOTSO WARD) (N100,000:00).
(16)REPAIRS OF KUMBOTSO VIGILANTE OFFICE CAR (N750,000:00).
(17)REPAIR OF COUNCILS BUS AT THE COST OF (N600,000:00).
(18)REPAIR OF HISBA BAN AT THE COST OF (N800,000:00).
(19)REPAIR OF LOCAL GOVERNMENT SPEAKER BUS AT THE COST OF (N550,000:00).
(20)CHAIRMAN’S OFFICE AT THE COST OF (N5,000,000:00).
(21)VICE CHAIRMAN’S OFFICE AT THE COST OF (N1,500,000:00).
(22)DRAINAGE AT FARAWA (MARIRI WARD) (N 15,000,000:00).
(23)CHAMBER OF LOCAL GOVERNMENT RENOVATED,FURNITURE,TV PROJECTOR AND IT IS WELL DECORATED (N7,500,000:00).
(24)CARPETING ZAWACHIKI JUMU’AT MOSQUE (PANSHEKARA WARD) (N 1,500,000:00).
(25)GOVERNMENT GIRLS JUNIOR SECONDRY SCHOOL NAIBAWA(NAIBAWA WARD) COCIN KANO (N 9,000,000:00).
(26)PROPOSED BUILDING AREA COMMANDER AT DAN MALIKI (N 21,000,000:00).
(27)REPAIRS OF GRADER (N 5,781,568:00).
(28)HOSPITAL AT TSAMAWA (KUMBOOTSO WARD) (N 6,200,000:00).
(29)INTERLOCKS JUMU’AT MOSQUE AT SAMEGU (DAN BARE WARD) (N 13,972,924:88).
(30)HOSPITAL AT BATAKAYE(DAN MALIKI WARD) (N6,200,000:00).
(31)UPSTAIR CLASSROOM AT ‘YAN SHANA (KUREKEN SANI WARD) (N 31,000,000:00).
(32)BOREHOLE/MOTORALISED BOREHOLE AT CHALLAWA WARD(KUYAN TA INNA) (N 10,500,000:00).
(33)BECHI HOSPITAL(GURINGAWA WARD) (N9,500,000:00).
(34)GERAWA PRIMARY SCHOOL AT MARIRI WARD (N20,000,000:00).
(35)FARAWA ISLAMIYYA(RAHAMA) SCHOOL MARIRI WARD (N5,700,000:00).
(36)KAYI PANSHEKARA DRAINAGE(PANSHEKARA WARD) (N580,000:00).
(37)KAYI PANSHEKARA BRIDGE (PANSHEKARA WARD) (N580,000:00).
(38)TEMPORARY SHADE AT RINGIMAWA(MARIRI WARD)
(39)KAYI PANSHEKARA DRAINAGE(PANSHEKARA WARD) (N244,650:00).
(40)REPAIRS OF TOILETS OF DISABLE AT TUDUN MALIKI(GURINGAWA WARD)
(41) KAYI PANSHEKARA DRAINAGE(PANSHEKARA WARD) (N2,800,000:00).
(42)REPAIRS OF TOILETS AT G.S.S (MARIRI WARD).
(43)DAN MALIKI ISLAMIYYA SCHOOL (DAN MALIKI WARD) (N5,700,000:00).
(44)PANSHEKARA ISLAMIYYA SCHOOL (PANSHEKARA WARD) (N5,700,000:00).
(45)SHEKAR BARDE BOREHOLE DAN MALIKI WARD AT THE COST OF (N1,500,000:00).
(46)NAIBAWA ISLAMIYYA SCHOOL TSAKIYA(NAIBAWA WARD) AT THE COST OF (N18,000,000:00).
(47)GENERATOR DONATED TO UNGUWAR GABAS SHEKAR BARDE (DAN MALIKI WARD) AT THE COST OF (N120,000:00).
(48)MOTORISED BOREHOLE SHEKA UNGUWAR MALAM AT THE COST OF (N10,600,000:00).
(49)REPAIRS OF TRANSFORMER SHEKA AT THE COST OF (N180,000:00).
(50)DONATED ONE MILLION NAIRA (N1,000,000:00),TO DRIVERS AT MARIRI STATION(FOR KIDNAPPERS).
(51)RENOVATION OF FIVE DAILY PRAYERS AT GA-GARAWA PANSHEKARA WARD (N500,000:00).
(52)CLASSROOM AT IBN KATHIR ISLAMIYYA SCHOOL PANSHEKARA AT THE COST OF (N5,700,000:00).
(53)DOTSA ISLAMIYYA NAIBAWA WARD AT THE COST OF (N5,700,000:00).
(54)KUREKEN SANI ISLAMIYYA SCHOOL (KUREKEN SANI WARD) AT THE COST OF (N5,700,000:00).
(55)MAKARANTAR AL’QUR’ANI AT FARAWA (MARIRI WARD) AT THE COST OF (N5,700,000:00).
(56)RAHAMA ISLAMIYYA SCHOOL FARAWA (MARIRI WARD) AT THE COST OF (N52,000,000:00).
(57)ZARA PRIMARY SCHOOL AT THE COST OF (N9,000,000:00).
(58)REPAIRS OF FIRE SERVICE BUS AT THE COST OF (N150,000:00).
(59)CHALLAWA AIKIN RUWA (N5,000,000:00).
(60)INDUSTRY COMMITY ABOUT 300 SLOT VACANCY.
(61)JA’OJI DIVISION NEW CAR
(62)SABBIN MASHINA GUDA 10 GA BANGARORIN JAMI’AN TSARO