Kotu ta amince da korar ƴar sandan Najeriya da ta ɗauki ciki ba ta da aure

Date:

 

Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta amince da matakin da rundunar ƴan sandan ƙasar ta ɗauka na korar wata jami’ar da ta ɗauki ciki a shekarar da ta gabata.

Mai shari’a Inyang Ekwo ya ce bai ga wani ƙwaƙƙwaran dalili ba na “haifar da ruɗani ga tsarin rundunar ba”.

Ya ƙara da cewa “Duk wanda da ya shiga rundunar dole ne ya kiyaye dokokinta ko kuma kada ya shiga rundunar saboda babu tilas game da zama mambanta.”

Ƙungiyar lauyoyin Najeriya ce ta shigar da ƙarar bayan korar wata jami’ar ƴan sanda ta yi ciki ba ta da aure a watan Janairun 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...