Matsalar tsaro: Sheikh Karibullah Kabara ya shirya Gudanar da taron yiwa Kasa Addu’ar Zaman Lafiya

Date:

Shugaban Darikar Kadiriyya na Africa Sheik Dr karibullah sheik Nasiru Kabara na gayyatar dukkan musulmi musamman Ahlussunna(izala)Tijjanawa kadirawa da “yan babu ruwan mu zuwa taron yiwa kasa  Nigeria da jahohin arewa addu’o’in akan halin da ake ciki na matsalar tsaro.

za dai a Gudanar da taron ne a gidan Kadiriyya dake unguwar kabara ranar lahadi da misalin karfe 10 na safe.
Sanarwar daga Malam Dauda Lokon Makera.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Karamin Minista Yusuf Ata ya mayarwa da Abdullahi Abbas Martani

Karamin Ministan Ma’aikatar Gidaje da Bunƙasa Birane na tarayyar...

APCn Kano ta Kai karar Minista Yusuf Ata wajen Shugaban Kasa Tinubu

Jam’iyyar APC a Kano ƙarƙashin jagorancin shugaban jam’iyya Abdullahi...

‎Gwamnati ta ba da umarnin rufe makarantun kwana 47 a faɗin Najeriya ‎

‎Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe makarantun kwana...