Abubunwan da ya kamata ku sani game da Sheikh Dahiru Bauchi

Date:

Daga Samira Ahmad

 

Babban malamin addinin Musulunci kuma jagoraran ɗariƙar Tijjaniyya a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekara 100 da haihuwa a ranar Litinin, 2 ga watan Muharram 1446.

Sheikh Ɗahiru Bauchi ya shahara a matsayin malamin addinin Musulunci a Najeriya da ma ƙasashen Afirka.

.An haifi Sheikh Dahiru Bauchi 20-06-1927.

.Ya sauke al’qur’ani mai girma tun yana da shekaru 19 da haihuwa.

Talla

.Sheikh Dahiru Bauchi ya kuma yi karatu a gaban Shehu Ibrahim Inyass.

.Yana yin tafsirin al’qur’ani mai girma ba tare da ya rike al’qur’ani ba.

Karin haske kan matakin gwamnatin tarayya na dakatar da kuɗin harajin kayan abinchi

.Ya yi aikin Hajji Sau 55 a rayuwarsa

.Ya Kuma yi Ummarah Sama da Sau 100 a rayuwarsa.

.Yanzu haka yana da ‘ya’ya guda 900, da Kuma jikoki sama da 100.

Manya mutane da shugabanni daban-daban ne suka taya shehun Malamin murnar cika Shekaru 100 ciki har da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da jagoran jam’iyyar adawa a Nigeria Atiku Abubakar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...