Yadda Daukewar Wutar Lantarki ya Jinkirta Zaman Majalisar Dattawan Nigeria

Date:

Daga Nasiba Rabi’u Yusuf

 

Wani babban abun mamaki ya faru yau talata a majalisar Dattawan Nigeria, aka dakatar da fara zaman majalisar aka zauna zaman jiran kamfanin rarraba hasken wutar lantar na Abuja su mayar da wutar kafin a fara zaman.

Lamarin dai ya jefa majalisar Dattawan cikin duhu yayin da ‘yan majalisar ke jiran maido da wutar lantarki domin gudanar da aikin su a wannan rana.

Sheikh Daurawa ya Bayyana Cikakkun Dalilan da suka sa ya Koma Bakin Aikinsa

Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio sai da ya jira aka dawo da wutar na tsahon mintuna kafin daga bisani ya jagoranci zaman majalisar .

Nigeria dai na sahun gaba cikin kasashen duniya da suka fi fuskantar daukewar hasken wutar lantarki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi: An Sanya dokar Hana fita a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta tsawon...

Yanzu-Yanzu: An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata saboda wasu dalilai

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

Kungiyar Farfado da martabar Arewa ta Mika sakon ta’aziyyar Rasuwar Aminu Dantata

Daga Sadiya Ahmad   Kungiyar Farfado da martabar Arewa ta Mika...

Kungiyar ’Yan Jaridun Kano Arewa ta Aike da Sakon Ta’aziyyar Rasuwar Alhaji Aminu Dantata

  Kungiyar ’Yan Jarida ta Kano Arewa ta bayyana alhinin...