Garabasa: Kamfanin MoreMonee Zai Raba POS Kyauta Ga Ƴan Kasuwa Da Kamfanomi, Agent A Arewa

Date:

 

 

Kamfanin MoreMonee ya shirya bada kyautar POS ga agent da kuma ‘yan kasuwa tare da kamfanoni don ci gaban kasuwancinsu.

 

Haka kuma MoreMonee zai baiwa abokanan huldar su bashin kudi domin farfado da harkokin kasuwancinsu.

MoreMonee shine kamfani daya tilo da ya zo da tsarin tallafar marasa shi domin su tsaya da kafarsu a arewacin Najeriya.

MoreMonee ya zo da tsarin zamani wato Andiod wanda zaka iya tura masa Miliyoyin Naira a cikin sa, ba taredawata shakka ko gezau ba.

Jahohin da zasu amfana da wannan wanna garabasar sun hun hada da jahohin arewa musamman:-

Kano
Kaduna
Katsina
Jigawa
Zamfara
Sakoto
Kebbi
Bauchi
Gombe
Adamawa
Yobe
Barno
Nasarawa

Za a gudanar da wannan rabon ne ranar Asabar 9 ga watan Satumba 2023, a Katafaren ofishinsu da Suite 24 H&H plaza opposite, Sheikh Isyaka Rabiu paediatric hospital Zoo Road dake birnin Kano

Ko a kira ko sakon Whatsapp a wannan lambobin

08164389751.
09035248066

Kar ku sake ayi babu ku

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta Sake Sabon Hukunci

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun...

Gidauniyar Aliko Dangote za ta rabawa ‘yan Najeriya miliyan daya shinkafa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gidauniyar Aliko Dangote ta raba buhunan...

Rufe Makarantu da azumi: Ministan Ilimi ba ta da ilimin harkokin mulki – Jafar Sani Bello

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano...

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...