Daga Aliyu Abdullahi Fagge
Rahotanni da muke samu yanzu haka jami’an hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC sun yi dirar mikiya a kasuwar musayar kudaden waje ta Wapa dake jihar kano.
Ana ganin da Samamen nasu ba zai rasa nasaba da yadda ake sake samun hauhawar farashin Dala a Kasuwancinsu fagge na Nigeria ba.
Ya Kamata Hukumar Kwastam ta Sakarwa Yan Kasuwa Mara – Sarkin Kano
Wakilin kadaura24 ta lamarin ya faru a kan idon sa ya shaida mana cewa jami’an sun Kama wasu daga cikin yan kasuwar yayin da wasu kuma suka tsare.
Mun kammala bincike kan harin Tudun Biri -Rundunar sojin Najeriya
Wani da jaridar kadaura24 ta zanta da shi wanda ya nemi a sakaye sunansa, jami’an sun shiga kasuwar ne cikin kayan gidan, Inda yace bayan jami’an EFCC akwai sauran hadarkar jami’an tsaro.
Karin bayani na nan tafe….