Da dumi-dumi: Bayan korar karar Atiku, Kotun ta tabbatar da nasarar Tinubu

Date:

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, ta kori ƙarar Ɗan takarar jam’iyya hamayya ta PDP Atiku Abubakar, da ke ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu na jam’iyyar APC.

Gabanin wannan sai da kotun ta fara watsi da ƙarar Peter Obi ɗan takarar jam’iyyar LP wanda ya zo na uku a zaɓen 2023.

    Talla

 

An shafe yini guda ana sauraren hukunci kan wannan ƙararraki.

Kotun dai ta tabbatar da nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaben Shugaban kasa da aka gudanar ranar 25 ga watan fabarairu 20223.

Tuni dai Shugaba Tinubu ya yi maraba da wannan hukunci, cikin wata sanarwa da ya fitar mai dauke da sa hannun mataimakinsa na musamman kan harkokin ‘yaɗa labarai Ajuri Ngelale.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta Sake Sabon Hukunci

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun...

Gidauniyar Aliko Dangote za ta rabawa ‘yan Najeriya miliyan daya shinkafa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gidauniyar Aliko Dangote ta raba buhunan...

Rufe Makarantu da azumi: Ministan Ilimi ba ta da ilimin harkokin mulki – Jafar Sani Bello

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano...

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...