Daga Kamal Yahaya Zakaria
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars (Masu Gida).
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.
Yanzu-Yanzu: Tinubu ya rushe Shugabannin Hukumomi, ma’aikatu da kamfanonin gwamnatin tarayya
Shugabannin Hukumar da mambobinsu da aka nada sun haɗar da
1. Babangida Little, Shugaba
2. Garba Umar, Member
3. Naziru Aminu Abubakar, memba
4. Bashir Chilla, memba
5. Ali Nayara Mai Samba, memba
6. Shuaibu Ibrahim Doguwa, memba
7. Rabiu Pele, memba
8. Muhammed Danjuma, memba
9. Sabo Chokalinka, memba
10. Abba Haruna (Dala FM), mamba

11. Engr. Usman Kofar Na’isa
12. Yakubu Pele, mamba
12. Comrade Sani Ibrahim Coach, Sakatare
Sanarwar tace In sha Allahu za a kaddamar da hukumar a gobe Talata 20 ga watan Yuni, 2023.