Daga Zubaida Abubakar Ahmad
A jihar Kaduna ana ci gaba da tattara sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi da ke faɗin jihar a cibiyar karɓar sakamakon.
Ga sakamakon wasu ƙananan hukumomin kamar haka:
Jaba:
APC – 3131
LP – 9,967
PDP – 8,798
NNPP – 335
Kaduna ta Kudu:
APC – 29596
LP – 22577
PDP – 42996
NNPP – 9124
Kauru:
APC – 15,870
LP – 11,293
PDP – 19,018
NNPP – 3,128
Lere:
APC – 24695
LP – 15,568
PDP – 34,149
NNPP – 7,26