Gwamnan CBN ya Kai kansa gaban majalisar wakilai

Date:

Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya bayyana a gaban majalisar wakilan kasar wadda ta dade tana nemansa kan rudanin da sauyin tsofaffin takardun naira da sababbinsu ya haifar.

 

Emefiele ya bayyana ne a gaban kwamitin bincike na wucin gadi da majalisar ta kafa, wanda shugaban masu rinjaye na majalisar Ado Alhassan Doguwa ke jagoranta.

 

A makonnin baya, kakakin maalisar Femi Gbajabiamila, ya aika wa Emefiele da wani sammaci, kuma ya bukaci jami’an ‘yan sanda su kamo shi bayan da yayi biris da gayyatar da majalisar ta dade tana mika masa kan batun.

 

Majalisar ta jinkirta tafiya hutu domin zabukan shugaban kasa da na ‘yan majalisa, wanda ta so tafiya tun ranar Alhamis.

Talla
 
Talla daukar nauyi Suraj Umar Wudil

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: Dangote ya rage farashin man fetur a Nigeria

Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur...

Muna bukatar kayan aiki domin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Nasarawa – Muhd Haruna Black

Kwamandan Jami'an sintiri na karamar hukumar Nasarawa a jihar...

Da dumi-dumi: An Sanya dokar Hana fita a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta tsawon...

Yanzu-Yanzu: An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata saboda wasu dalilai

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...