Kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu zai fara nema masa karo-karon kuɗi

Date:

Daga Aliyu Danbala Gwarzo

 

Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na Jam’iyyar APC mai mulki, APC, na nan na kaddamar da wata manhaja ta Crowdfund App, da nufin tara kudade don tallafa wa yakin neman zaben dan takarar ta, Bola Tinubu da Mataimakin takararsa, Sanata Kashim Shettima a yau Talata.

 

An shirya kaddamar da app din wanda ya gudana a Cibiyar Civic Centre, titin Ozumba Mbadiwe, Victoria-Island da karfe 11 na safe.

Talla

Gwamnan jihar Legas, Bababjide Sanwo-Olu, ya jagoranci sauran manyan baki a wajen taron.

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa Yan Adaidaita Sahun bin Wasu Manyan Titunan Kano

Majalisar ta yi bayanin cewa app din zai baiwa ‘yan Najeriya damar yin zaben adadin kudaden da za su iya bayar wa na tallafi ga Tinubu.

2023: Kungiyar Izala ta bayyana matsayarta kan wanda zai Shugabanci Nigeria

Kwamitin ya ce “Tara kuɗin zai baiwa jama’a damar rage tasirin siyasar kudi, da baiwa ‘yan kasar da dama fahimtar zama tare da zurfafa dimokiradiyya a kasar.”

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: Dangote ya rage farashin man fetur a Nigeria

Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur...

Muna bukatar kayan aiki domin magance matsalar tsaro a karamar hukumar Nasarawa – Muhd Haruna Black

Kwamandan Jami'an sintiri na karamar hukumar Nasarawa a jihar...

Da dumi-dumi: An Sanya dokar Hana fita a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ta tsawon...

Yanzu-Yanzu: An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata saboda wasu dalilai

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...