Daga Umar Hussain Mai Hula
Masana harkokin sadarwa sun tabbatar da Cewa wayar Kamfanin Blackberry zata dai aiki Sakamakon yadda Zamani ya tafi tsarin dake Kan wayoyin wanda shi yayi sanadiyyar Kamfanin ya daina kera wayoyi.
KADAURA24 ta rawaito Blackberry waya ce da a ‘yan shekarun baya ta Suna da farin jini a wajen al’umma Musamman Matasa Saboda abubuwan Fasaha da aka zuba a Cikinta.
Wayar Kamfanin Blackberry ta Fara Samun Koma baya ne Saboda bayyana wayoyin da ake cewa “Smart phones” Waɗanda Suka zo da Sabbin abubun fasahar na zamani da Kuma saukin kudi.
Wani Bincike da Kadaura24 ta Gudanar ya nuna Cewa dama Kamfanin na Blackberry ya sanar da Cewa a Watan janairun sabuwar Shekarar nan ta 2022 Wasu tsare-tsare da aka kimsa a Cikin wayar ta Blackberry zasu daina aiki.
Kamfanin yace ba Wai zata daina aiki ba ne kwata-kwata ba , illa Kawai Wasu Muhimman abubuwa da zasu daina Aikin a jikin wayar, Wanda hakan tasa masana suke ganin daina aikin Wadancan Muhimman sassa na tsarin da aka yiwa wayar tamkar wayar zata Koma fanko ne.
Rahotannin sun tabbatar da tuni Mutane da dama suka daina Amfani da wayar ta Blackberry, Sabon da bata da Sabbin Manhajoji na Zamani a Cikinta.
קמגרה הוא אחד מתחליפי הויאגרה הנפוצים והאיכותיים ביותר, אשר נמכר בעשרות מיליוני יחידות בכל רחבי העולם. מדובר בתכשיר המטפל בבעיות השגת זקפה אשר מקורן בגורמים שונים, וזאת על ידי הרחבת כלי הדם ובעיקר באזורים הקשורים ליחסי המין. ההרחבה מאפשרת זרימת דם משופרת לאיבר המין, ומכאן להשגת זקפה מלאה וממושכת יותר.