Shugaban Darikar Kadiriyya na Africa Sheik Dr karibullah sheik Nasiru Kabara na gayyatar dukkan musulmi musamman Ahlussunna(izala)Tijjanawa kadirawa da “yan babu ruwan mu zuwa taron yiwa kasa Nigeria da jahohin arewa addu’o’in akan halin da ake ciki na matsalar tsaro.
za dai a Gudanar da taron ne a gidan Kadiriyya dake unguwar kabara ranar lahadi da misalin karfe 10 na safe.
Sanarwar daga Malam Dauda Lokon Makera.