Guda cikin Malaman da su ka yi muƙabalar da Abduljabbar ya rasu

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro, guda  cikin malaman da su ka yi mukabala da malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya rasu a .

Rahotanni da Kadaura24 ta samu sun nuna cewa Malam Mas’ud ya rasu ne a daren jiya Laraba, sakamakon haɗarin mota da yayi a kan hanyar Kaduna zuwa Zaria.

Lokacin da akai mukabala da Abduljabbar Kabara Malam Mas’ud Hotoro shi ne ya wakilci ɓangaren Ƙadiriyya a zaman .

za dai a yi jana’aizar malam Mas’ud din ne yau Alhamis da misalin karfe 02:00 na Rana a gidansa da ke Hotoro.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Karamin Minista Yusuf Ata ya mayarwa da Abdullahi Abbas Martani

Karamin Ministan Ma’aikatar Gidaje da Bunƙasa Birane na tarayyar...

APCn Kano ta Kai karar Minista Yusuf Ata wajen Shugaban Kasa Tinubu

Jam’iyyar APC a Kano ƙarƙashin jagorancin shugaban jam’iyya Abdullahi...

‎Gwamnati ta ba da umarnin rufe makarantun kwana 47 a faɗin Najeriya ‎

‎Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe makarantun kwana...