Kwamitin Koli na Harkokin Addinin Musulunci ya Goyi bayan Shugabancin Malam Ibrahim Khalil

Date:

Daga Sani Magaji Garko

 

Kwamitin koli na kula da harkokin sharaar Musulunci na kasa ya bukaci alumma da suyi watsi da wani bangare na reshen kungiyar a nan Kano Wanda ya ke kalubalantar shugabancin Malam Ibrahim Khalil.

Daya daga cikin ‘ya’yan kwamitin Injiniya Abdurahaman Hassan ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai a wata ziyarar goyon baya da ya kawo a nan Kano.

Injiniya Abdurahaman Hassan ya ce kwamitin koli na harkokin addinin musulunci na kasa shugabancin Malam Ibrahim Khalil kawai ya Sani ba wasu daga cikin ‘ya’yan kungiyar da suke ikirarin sauke Malam Ibrahim Khalil ba, inda ya ce wancan tsagin ba halastacce bane saboda haka al’umma su yi watsi da ikirarin sa.

Idan zaa iya tunawa a baya-bayan Nan ne wani sagi na kungiyar yayi ikirarin sauke Malam Ibrahim Khalil daga shugabancin kungiyar sakamakon Zargin siyasantar da Kungiyar da tsagin yayi da kuma sauran korafe-korafe Wanda hakan ya sa tsagin ya nada Abdalla Sale Pakistan a matsayin shugaban riko.

To Amma Injiniya, Injiniya Abdurahaman Hassan ya ce kwamitin koli na harkokin addinin musulunci na kasa bai San kowa ba a matsayin shugaba a nan Kano sai Malam Ibrahim Khalil.

Ya ce abin takaici be yadda wasu tsiraru sukayi kokarin sauke halastacce shugaban ba tare da bin ka’ida ba.

Abdurahaman Hassan da Nan ya bayyana farin cikinsa kan yadda malaman Kano suka zaba tsintsiya madaurin ki daya Kuma suka goyi bayan Malam Ibrahim Khalil.

31 COMMENTS

  1. Do you mind if I quote a few of your articles as
    long as I provide credit and sources back to
    your site? My blog site is in the very same area of interest as yours and my visitors would
    definitely benefit from a lot of the information you
    provide here. Please let me know if this okay with you.
    Regards!

  2. Wow that was unusual. I just wrote an really long comment but
    after I clicked submit my comment didn’t show up. Grrrr…
    well I’m not writing all that over again. Anyhow, just wanted to say great blog!

  3. Do you have a spam issue on this blog; I also am a blogger, and I was
    wanting to know your situation; many of us have developed some nice procedures and we are looking to exchange
    solutions with other folks, please shoot me an email if interested.

  4. Wonderful blog! I found it while searching on Yahoo News.

    Do you have any suggestions on how to get listed
    in Yahoo News? I’ve been trying for a while
    but I never seem to get there! Cheers

  5. Hi, I do believe this is an excellent site. I stumbledupon it
    😉 I may revisit yet again since I book marked it.
    Money and freedom is the greatest way to change, may you be rich and continue to help
    other people.

  6. Write more, thats all I have to say. Literally, it seems as though you relied on the video to make your point.
    You clearly know what youre talking about, why waste your intelligence
    on just posting videos to your weblog when you could be giving us something enlightening to
    read?

  7. Excellent blog here! Also your site loads up fast! What web host are you using?
    Can I get your affiliate link to your host? I wish my website loaded up as fast as yours lol

  8. Its such as you learn my mind! You seem to know so much about this, like you wrote the book in it or something.

    I believe that you just can do with some percent to
    pressure the message home a bit, but other than that, that is excellent blog.
    An excellent read. I will certainly be back.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...