Yanzu-Yanzu:Wani ya Shararawa Shugaban Kasar Faransa Mari

Date:

Wani mutum ya gaura wa shugaban Faransa Emmanuel Macron mari a lokacin ziyarar da yake yi a kudu maso gabashin kasar.

A wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, an ga Mr Macron yana tafiya zuwa wajen wani shinge lokacin balaguron da ya yi zuwa Tain-l’Hermitage da ke wajen birnin Valence.

Mutumin ya wanke Mr Macron da mari a fuska ne kafin jami’ai su yi hanzarin kai masa dauki. Daga nan ne aka janye shugaban.

Kafofin watsa labaran Faransa sun ce an kama mutum biyu bayan gaura wa shugaban kasar mari.

A yayin da aka mari shugaban kasar, an ji wasu suna ihu suna cewa “Allah wadaran akidar Macron”.

391 COMMENTS

  1. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 онлайн Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 films Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  3. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 онлайн Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  4. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 кино Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  5. Джошуа побічних навичок не демонстрував, перетворивши свій вихід в відверту фотосесію. Нагадаємо, бій Усик – Джошуа відбудеться в ніч на 26 вересня в Лондоні на стадіоні “Тоттенгем Хотспур”. Усик Джошуа смотреть онлайн Усик Джошуа – промоутер прокоментував важливість бою для

  6. Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик Энтони Джошуа Александр Усик Усик – Джошуа: анонс і прогноз на бій – Новости Спорта на

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan shekaru 20, Kotun Ƙoli ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin masarautar Gwandu

Kotun Koli ta sanya ranar yanke hukunci kan daukaka...

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

  Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta...

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...