Marin Macron : Mal. Daurawa yayi Tsokaci Kan Marin Shugaban Faransa

Date:

Daga Sadeeq Ali


Shahararren Malamin Addinin Musulmcin nan Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi Tsokacin Kan Marin da Wani ya yiwa Shugaban Kasar Faransa a bainar jama’a.


Sheikh Daurawa a Sahihin shafinsa na Facebook yace Wannna abun daya faru da Shugaban na Faransa aya ce da Allah ya nuna Saboda abin Daya goyi baya aka yiwa Annabi S A W.


“WANI YA MARI SHUGABAN FARANSA A BAINAR JAMA’A”
ALLAHU AKBAR. ALLAH YA ƘARAWA ANNABI, SAW, DARAJA DA FADHILA DA WASEELA DA DARAJATUL RAFEE’ATAH.ان شانئك هو الابتر”LALLAI MAI MUZANTAKA SHINE MAI YANKAKKEN BAYA.”


YA BAYYANA CEWA CIN MUTUNCIN ANNABI YANA DAGA CIKIN YANCIN BAYYANA RA’AYI A DOKOKIN FARANSA,SHI KUMA MARINSA DA AKA YI MA JI, WACCE DOKA CE ZATA ƘARE HAƘƘIN WANDA YA MARE SHI,” Inji Sheikh Daurawa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dalibai 22 sun kammala karatu da daraja ta 1 a bikin yaye ɗalibai na farko na Jami’ar Baba-Ahmed Kano

Jami’ar Baba-Ahmed, Kano ta gudanar da bikin yaye ɗalibai...

Rundunar Sojin Amuruka ta kammala tsara yadda za ta kawo wa Nigeria hari

  Rundunar sojin Amurka da ke Afirka, AFRICOM, ta gabatar...

Kalaman Trump: Gwamnatin Nigeria ta Fara tattaunawa da Gwamnatin Amuruka

Gwamnatin Najeriya ta ce a gwamnantance tana tattaunawa da...

Ba zan bar Siyasa ba har lokacin da zan bar Duniya – Mal Shekarau

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya ce...