Daga Abdallahi Shu'aibu Hayewa
Kungiyar Dalibai ta Makarantar Mariri wato Mariri Student Association ta gudanar da gagarumin taron duba lafiyar al'umma kyauta tare da wayar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Gaya Polytechnic, mataki da ya nuna jajircewar gwamnatinsa wajen...