Mataimakin shugaban majalaisar dattawan Nigeria Sanata Barau Jibrin zai rabawa mutane sama da 10,000 masu karamin karfi daga kananan hukumomi 44 na Jihar Kano...
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da kashe jimillar kudin da ya kai Naira biliyan 5.397 domin gyaran makarantar Government Day Science College...