Gwamnatin Tarayya ta Dakatar da Tweeter a Nigeria

Date:

Gwamnatin tarayya ta Dakatar da Kamfanin Tweeter daga gudanar da aiyukansa a Nigeria.

Ministan yada labarai da al’adu Alhaji Lai Muhd ne ya bayyana hakan Cikin Wani Umarni da ya baiwa Hukumar kula da Kafafen yada labaran Radio da Talabijin ta Kasa NBC.

Lai Muhd ya bukaci dasu Fara Aikin Samar da lasisi ga Kamfanin Kafafen sada Zumunta Musamman Tweeter.

Idan za’a iya tunawa kwanaki biyu da Suka gabata Tweeter sun goge wani rubuta da Shugaban Kasa Buhari yayi a shafi bisa abun da Suka kirawo da cin zarafi.

205 COMMENTS

  1. Бой чемпиона мира по боксу по версиям WBA (Super), IBF и WBO в тяжелом весе британца Энтони Джошуа и украинца Александра Усика состоится на стадионе лондонского РИА НОВОСТИ Спорт, 20.07.2021 Джошуа Усик дивитися онлайн Усик – Джошуа: смотреть онлайн-трансляцию боя 25 сентября

  2. Усик не стал. И не станет. Ему роль такую прописали – помогать нести яйца. Джошуа несёт яйца. И в данном бою он должен снести яйцо с помощью Усика. А потом повтороно – ещё одно яйцо. Ну, принято Джошуа Усик смотреть онлайн Бій Усик – Джошуа: українець поділився очікуваннями

  3. Але Усик на другому місці завдяки успіхам у першій важкій вазі і вдалому переходу в суперважку вагу”, – сказав Джошуа. “Одна з сильних сторін Усика в тому, що він виходить на ринг проти мене. Усик Джошуа смотреть онлайн Бой Усик Джошуа

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎Kawu Sumaila ya binciko kudaden da gwamnatin tarayya ta turawa kananan hukumomin Kano

‎ ‎Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Suleiman Abdulrahman Kawu...

Kamata ya yi wajen Mauludi ya Zama waje Mai nutsuwa saboda ana ambaton Allah da Manzonsa – Mal Ibrahim Khalil

Shugaban Majalisar shuhurar Malamai ta jihar Kano Sheikh Malam...

Ra’ayi:‎Tsarin Kwankwasiyya ya dora Kano a gwadaben cigaba a mulkin Gwamna Abba Kabir -Adamu Shehu Bello

‎ ‎Ra’ayi ‎ ‎Daga Adamu Shehu Bello (Bayero Chedi), Jigo a Kwankwasiyya...