Tallafawa juna na Kara kaunar juna – Mal Harazimi

Date:

Daga Kamal Yakubu Ali
An bayyana tallafawa juna da cewa yana taimakawa wajen Kara so da kauna Tsakanin Mutum da Mutum Kuma Musamman ma Dan uwa na jini.
Sakataren kwamittin gidan malam lasan malam Harazimi ubale ya bayyana hakan yayin Wani Babban taro Wanda zuri’ar Gidan Malam Lasan suka gudanar a Kano.
Malam Harazimi yace suna gudanarda wadannan tarurruka ne domin kara hada kan al’ummar gidan da kuma tallafawa juna ta bangarori daban daban.
 Ya kuma kara da cewa sun fara gudanarda da taron ne shekaru arba’in da biyu  da suka gabata  karkashin jagorancin Alh yusif Nasidi, inda izuwa yanxu sun samu Nasarori da dama .
 “Nasarorin da wannan taro ya samar sune an daura Auren mutane goma sha biyu wadanda dukkaninsu jikokin wannan gidane na  malam Lasan tare da tallafawa Masu karamin karfi a Cikinmu ,Babu shakka Muna alfahari da Waɗannan nasarorin”. Inji Malam Harazimi
Ya kuma bukaci yan uwa da abokanan arziki dasu  bada hadin kai wajan cigaba da kawo cigaba da hadin kai tsakanin zuri’ar gidan na Malam Lasan .
 Mutane da dama ne suka halarci taron daga sassan

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...