An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura na jihar Katsina.
Kadaura24 ta rawaito cewa an binne Buhari da misalin karfe 5:50 na yamma.
Buhari ya rasu a ranar Lahadi a birnin Landan bayan ya sha fama da rashin lafiya.
Ga hotunan yadda aka Binne Gawar Buhari