Asibitin Abuja Sun karyata Rahoton Lafiyar Muhuyi Magaji

Date:

Daga
Tsohon shugaban hukumar Karbar korafe-karafe da yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano da ke cikin rudani na shirin sake fada Cikin Wani rudanin kamar yadda Asibitin kasa ya rubuta wa majalisar dokokin jihar Kano, inda ya ce bayanan likitocin da ya gabatar wa majalisar game da Lafiyar na jabu ne.
 Majalisar dokokin jihar Kano ta gayyaci Muhuyi Rimingado ya bayyana a gaban kwamitinta na rikon kwarya da ke binciken korafin da aka shigar a kansa a ranar Laraba 14 ga Yulin 2021.
 Amma Rimingado a yayin da yake bayar da dalilan rashin lafiyarsa da kuma sanya bayanan likitanci don a tabbatar da abun da yake ikirari, ya nemi a tabbatar da kwafin gaskiyar koken da majalisar ta samu a kansa.
 “Bayanin da muka gabatar ya nuna cewa wata wasika mai lamba KNHA / CON / 007 mai kwanan watan 12 ga watan Yuli an jefar da ita a gidan abokin mu yayin da wanda muke karewar ya tafi jinya a asibitin kasa da ke Abuja a ranar 12 ga watan Yuli da yamma.
 A cikin amsar Asibitin mai kwanan wata 19 ga Yuli, 2021 tare da lamba mai lamba NHA / CMAC / GC / 0117/2021 / V.I / 01 Mai dauke da sa hannun daraktan, Clinical Services, Dr. A.A.  Umar, babban asibitin kasa ya ce ya binciki takardun kuma ya gano cewa na jabu ne.
 Takardar tace “Babu wani majiyyaci mai suna Muhuyi Magaji a cikin bayanan asibitinmu kuma babu wani babban fayil da aka buɗe da Wannan sunan.”
 Bamu Sannan Mai Wannan sunan(Dr. Bayo) a Cikin Ma’aikatan Asibitin Kasa ba Wanda shi ne yasa Hannu a rahoton likitocin da aka gabatar Muku”.
 Binciken dakunan gwaje-gwaje a cikin Babban Asibitin an daina rubuta su da hannu a kan takarda ana yinsu ne ta Na’ura Mai kwakwalwa.
 Wannan dai ita ta Kawo Karshen CeCe-kucen da akai tata yi akan batun takardar Shaidar likitoci game da batun Lafiyar Muhuyi Magaji Rimin Gado

340 COMMENTS

  1. Сериал и фильмов о Чернобыль было очень много, все они по-своему интересны. Однако именно американский канал HBO создал действительно интересный. Чернобыль сериал онлайн. Смотреть новые сериалы онлайн в хорошем качестве.

  2. Преди сблъсъка: Джошуа е по-тежък от Усик с 9 кг. Усик Джошуа смотреть онлайн Що відомо про бій Усик — Джошуа. Дату бою призначено на суботу, 25 вересня. Він відбуватиметься у Лондоні, а битимуться боксери за володіння титулами чемпіону світу в суперважкій вазі IBF, WBO

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...