Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Kannywood, Adam A. Zango ya agwance da jaruma Maimuna Musa Safara’u a cikin fim din Kwana 90 kuma Salamatu Garwashi.
Jaruman fina-finan kannywood irin su Kamal S Alkali da falalu A Dorayi Abdul Gaya Fauziyya D Sulaiman da Abdul Amart ne suka tabbatar da Daura Auren jaruman.

Ta yi fina-finai kamar Kwana Casa’in, Garwashi da sauransu.
Kwankwaso ya yi tsokaci game da zaben cike gurbi da akai a Kano
An dai boye Lamarin Auren na su domin ba Wanda ya taba Jin labarin soyayyar ta su a kafafen sada zumunta sai kawai labarin daurin Auren aka ji a yau Asabar .
A baya-bayan nan ma fitacciyar jaruma a masana’antar, Rahama Sadau, ita ma ta yi aure, lamarin da ya bai wa mutane da dama mamaki.