Sojoji Sun Sako Seaman Abbas Bayan Shekaru 6 A Tsare

Date:

 

An saki sojan ruwan Najeriya da ake daure da shi na tsawon shekaru shida, mai suna Seaman Abbas Haruna, wanda matarsa ta kai koke a shirin Barekete Family na kafar yaɗa labarai na Human Rights.

Talla

A safiyar Juma’a Saeman Abbas da matarsa Hussaina sun bayyana a cikin shirin na Brekete Family, inda matarsa ta sanar cewa sojoji “sun kori shi daga aiki.”

Zaɓen kananan hukumomi: APC na zargin gwamnatin Kano

An hango Seaman Abbas tare da matarsa a cikin dakin gudanar da shirye-shirye na Human Rights Radio (Berekete Family) a safiyar yau.

Talla

Sai dai har kawo wannan lokacin, Rundunar Sojin Najeriya ba ta fitar da sanarwa a kan korar jami’in ba, kamar yadda ta saba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kotu Ta Ɗage Sauraron Ƙarar DA ICPC ta Kai Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta Ta Jihar Kano

    Babbar kotun tarayya mai lamba shida(6) dake Babban Birnin...

Kisan ɗalibai a Kano: Kwamitin Malamai da Iyayen yara na jihar ya nuna damuwarsa

Daga Abdulhamid Isah D/Z Malam Salisu Abdullahi shugaban kwamitin malamai...

Hakikanin halin da gwamnan Katsina yake ciki, bayan wani hatsari

  Rahotanni daga Katsina na cewa gwamnan jihar Katsina Dikko...