Daga Abubakar Lawan Bichi
Yan Jam’iyyar NNPP Kwankwassiya sun 182 a garin suka yin changi Sheka daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar APC.
Daya daga cikin wanda suka chanja Shekar Alaramma Mallam Mu’azu na Mallam Surajo Tsaure yace sun koma jam’iyyar APC ne sakamako ayyukan raya kasa da dan majalisar tarrayya Injiniya Abubakar Kabir Abubakar Bichi yake gudanarwa a dukkan fadi Karamar hukumar Bichi da kuma yadda Jagora Jam’iyyar APC na Garin Alh Arabu Tsaure bisa yadda yake taimakon Jama’a da sun cigaban garinsu.
Hon Samaila Danlam yace Jagora Jam’iyyar APC na Garin Alh Arabu Tsaure ya bada naira dubu goma goma ga wanda suka yi changi sheka zuwa Jam’iyyar ta APC su 182.
Yanzu-yanzu: Gwamnatin Kano ta Rufe Wani Asibiti Mai Zaman Kansa Saboda Karya Doka
Hon Sabo Saye wanda Shine Shugaban Ma,ikatan Dan Majalisar Tarrayya mai wakiltar Karamar hukumar Bichi Injiniya Abubakar Kabir Abubakar shine ya jagoranc Karba sabbin yan Jam’iyyar ta APC na garin na Tsaure.
Yan sanda sun gurfanar da mutum 104 a kotu kan zargin ayyukan daba a Kano
Hon Sabo yace Dan Majalisar na Tarrayya zai gina sabon Masallaci Juma’a a garin na Tsaure wanda din Kano babu irinsa tare da samar da runfina domin yin Kasuwarci a garin.
Taro Sami ya halatar Masu taimakawa Dan Majalisar Tarrayya da Sauran yan Jam’iyyar ta APC daga dukkan sarsan Karamar hukumar ta Bichi.