Daga Rahama Umar Kwaru
Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano, karkashin jagorancin Nura Yusuf, ta bada umurnin a yiwa shahararriyar yar TikTok din nan Murja Ibrahim kunya gwajin ƙwaƙwalwa a asibitin gwamnati domin tabbatar da lafiyar hankalinta.
Yanzu-yanzu: Gwamnan Kano Ya Magantu Kan Sakin Murja Kunya Daga Kurkuku
Alkalin kotun ya bayyana cewa, a zaman kotun na baya, an yi zargin cewa Murja Kunya ba ta cikin hayyacinta saboda zargin da ake yi mata na shaye-shayen miyagun kwayoyi.
Garin bayani na nan tare….