Yadda Wani Saurayi Da Budurwa Suka Daurawa Kansu Aure A Jigawa

Date:

Daga Aisha Aliyu Umar

 

Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba.

Wannan al’amari mai kama da al’amara ya faru ne a unugwar Gandun Sarki cikin karamar hukumar Mallam Madori a jihar Jigawa.

Talla

Matashin mai suna Yahaya Isa wanda aka fi sani da Badi, kamar da wasa yace idan budurwar ta amince su yi aure yanzu ma ga sadaki a hannunsa.

Doguwa/Tudun Wada: Kotu ta yanke hukunci kan Shari’ar Alhassan Ado Doguwa da Salisu Yusha’u

Daily trust ta rawaito nan take kuwa budurwar mai suna Sa’a ta ce, ta amince su yi aure. Anan ne abokai suka hadu aka daura auren har ma aka bayar da sadakin N15,000 da zimmar za a ciko N35,000 a matsayin kudin sadaki.

Sheik Yusuf Abdurrahman, Limamin masarautar Hadejia na daga cikin malaman addinin da suka bada fatawar cewa aure ya dauru.

Talla

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

NURTW ta Karrama DMD Karota Auwal Aranposu

Hukumar dake lura da zirga-zirgar ababa hawa ta jihar...

Karamin Minista Yusuf Ata ya mayarwa da Abdullahi Abbas Martani

Karamin Ministan Ma’aikatar Gidaje da Bunƙasa Birane na tarayyar...

APCn Kano ta Kai karar Minista Yusuf Ata wajen Shugaban Kasa Tinubu

Jam’iyyar APC a Kano ƙarƙashin jagorancin shugaban jam’iyya Abdullahi...

‎Gwamnati ta ba da umarnin rufe makarantun kwana 47 a faɗin Najeriya ‎

‎Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe makarantun kwana...