Bayan Rahotan Kadaura24, Gwamnan Kano ya Amince a Biya Masu Shara Hakkokin su

Date:

Daga Kamal Umar Kurna

 

Gwamnatin jihar kano ta amince da fitar da kudin da yawansu ya zarce kimanin naira miliyan 39 domin biyan basussuakan da ma’aikatan wucin gadi na hukumar kwashe shara ta jihar suke bi na kimanin watanni 5.

 

Idab zaku iya tunawa kadaura24 ta yi labari dangane da halin da wadancan ma’aikatan REMASAB suka shiga sakamakon rashin biyansu albashin har na tsahon watanni 5 da suka gabata .

Talla

Kadaura24 ta rawaito Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar nan Ambasada Ahmadu Haruna Zago ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai daya kira a Kano.

Doguwa/Tudun Wada: Kotu ta yanke hukunci kan Shari’ar Alhassan Ado Doguwa da Salisu Yusha’u

Dan zago yace biyo bayan tantancewa da kwamitin karta kwana da hukumar ta kafa ya gudanar, gwamnan kano Abba kabir yusif ya amince da biyan kudin domin inganta ayyukan tsaftar jihar kano ta hanyar biyan ma’aikatan hakkokinsu.

Dan zago yace kowane lokaci daga yanzu ma’aikatan wucin gadin zasu fara karbar kudinsu ta hanyar banki.

Talla

Sannan ya hore su dasu kasance masu kula da ayyuakansu a kowane lungu da sako na jihar nan da suka tsinci kansu domin gudanar da ayyukansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

NURTW ta Karrama DMD Karota Auwal Aranposu

Hukumar dake lura da zirga-zirgar ababa hawa ta jihar...

Karamin Minista Yusuf Ata ya mayarwa da Abdullahi Abbas Martani

Karamin Ministan Ma’aikatar Gidaje da Bunƙasa Birane na tarayyar...

APCn Kano ta Kai karar Minista Yusuf Ata wajen Shugaban Kasa Tinubu

Jam’iyyar APC a Kano ƙarƙashin jagorancin shugaban jam’iyya Abdullahi...

‎Gwamnati ta ba da umarnin rufe makarantun kwana 47 a faɗin Najeriya ‎

‎Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe makarantun kwana...