Inganta tsaro: Buhari Zai je Lagos Yau alhamis

Date:

Ana sa ran Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai isa Legas babban birnin kasuwanci na Najeriya domin ƙaddamar da wasu ayyuka a yau.

Rahotanni na cewa cikin ayyukan da zai ƙaddamar har da wasu sabbin jiragen ruwa na yaƙi a sansanin sojin ruwa da ke Victoria Island.

Tuni hukumar kiyaye haɗura ta jihar Legas LASTMA ta ba jama’a shawara da su kiyayi bi ta titin Ahmadu Bello sakamakon ziyarar shugaban.

BBC Hausa ta rawaito tuni sojoji da ƴan sanda da jami’an DSS 1suka cika unguwar Victoria Island wanda nan ne shugaban zai je.

Ana kuma sa ran bayan ƙaddamar da ayyukan zai halarci ƙaddamar da wani littafi wanda Chief Bisi Akande ya rubuta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

KAROTA ta gargadi direbobin mota da su guji daukar kayan da su ka wuce kima

Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA...

Kano: Ma’aikatar Mata ta yaba wa NAWOJ kan shirye-shiryen wayar da kan mata

Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Mutanen da ke da...

NURTW ta Karrama DMD Karota Auwal Aranposu

Hukumar dake lura da zirga-zirgar ababa hawa ta jihar...

Karamin Minista Yusuf Ata ya mayarwa da Abdullahi Abbas Martani

Karamin Ministan Ma’aikatar Gidaje da Bunƙasa Birane na tarayyar...