Rundunar ƴan sandan Kano ta shirya wa jami’anta gasar karatun Al-Kur’ani mai tsarki a jihar.
Kakakin rundunar ƴan sandan Abdullahi Haruna Kiyawa wanda ya shaidawa BBC cewa an soma gasar ne a yau Laraba.
Ya ce gasar ta iya ƴan sanda ce zalla kuma an buɗe gasar ne da masu Hizib biyu da biyar da 10 zuwa 20.
Zuwa ranar Alhamis masu Hizib 40 da 60 za su fafata. Kuma akwai kyaututtuka dama da aka yi tanadi da za a ba waɗanda suka ya lashe gasar.
Masha Allah
קמגרה תשדרג לכם את חיי המין ותאפשר לכם הנאה מרבית מהאקט. לטבע פלז’ר שלל פתרונות טבעיים נוספים שישדרגו לכם את חדר המיטות. מכוני ליווי
קמגרה למכירה במודיעין פעמים רבות אנחנו יודעים שאנחנו צריכים לעשות משהו, אבל “רק הפעם” פשוט נמנעים מלעשות את זה, פשוט כי זה דורש יותר מדי מאמץ. אותו הדבר נערה ליווי