Yan Nigeria zasu Yi kewar Buhari idan ya bar Mulki-Adesina

Date:

Yau Asabar 29 ga watan Mayu, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke cika shekaru 6 cif da darewa bisa kujerar shugabancin kasar.


Dangane da cikar shekarun 6 ne kuma a jiya Juma’a mashawarcin shugaban Najeriya kan yada labarai Femi Adesina ya ce ‘yan Najeriya za su yabawa gwamnatin Buhari a karshen mulkinsa bayan bayyanar namijin kokarin da yayi wajen jagorantar kasar nan.

A cewar Adesina sannu a hankali nasarorin da gwamnati mai ci ke samu za su rika bayyana wadanda za su gadar musu da jinjinar ban girma.

Sai dai babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriyar, ta kulabalanci shugaban kasar da yayi amfani da jawabin da zai gabatar a yau din kan cikarsa shekaru 6 bisa Mulki, wajen neman afuwar ‘yan Najeriya da kuma amincewa ga gazawar gwamnatinsa kan shugabanci nigari.

Cikin sanarwar da ya fitar kakakin jam’iyyar ta PDP Kola Ologbondiyan ya bukaci shugaba Buhari da jam’iyyar sa ta APC da su kawo karshen gabatar da jawabai masu cike da alkawuran da basa iya cikawa ‘yan Najeriya.

215 COMMENTS

  1. 6. Протистояння Усик-Джошуа – поширені питання 6.1 . Пряму трансляцію поєдинку між Усиком та Джошуа можна подивитись на телеканалі megogo попередньо сплативши суму від 29 до 99 гривень, або ж на сайтах таких провідних БК як Anthony Joshua vs Oleksandr Usyk Изображения для Усик Джошуа

  2. Новые видео Усик Джошуа на сайте Zvidos.ru. Смотрите бесплатно ????ВЗВЕШИВАНИЕ !?АЛЕКСАНДР УСИК ЭНТОНИ ДЖОШУА. ЖДЁМ БОЙ. БОЛЕЕМ ЗА САНЮ, Взвешивание УСИК vs ДЖОШУА! РЕКОРДНЫЙ ВЕС, Джошуа – Усик Прогноз на бой от экс Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса Обязательный претендент на титул wbo в супертяжелом весе Александр Усик уверен, что они с чемпионом мира по версиям wba, wbo, ibo и ibf Энтони Джошуа устроят поединок, который навсегда останется в истории.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Zaizayar kasa: Gwamna Abba gida-gida ya raba diyyar Naira Miliyan 600 A Kano

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...

Dalilin da ya hana Sarki Aminu Ado Bayero zuwa gidan yari na goron dutse a yau alhamis

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Rahotanni sun tabbatar da cewa Sarkin...

Matakai 3 da gwamnatin Kano ta dauka kan kafafen yada labarai a jihar

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnatin jihar Kano ta ce a...

Yadda manoma a Kano suka zargi jami’an Civil defense da karbar kudade a wajensu

Daga Umar Ibrahim kyarana   Manoman dajin dansoshiya dake karamar hukumar...