Yajin Aiki: Yan Daba Sun Mamaye Sakatariyar NLC ta kaduna

Date:

Wasu ‘yan daba dauke da makamai sun mamaye harabar ofishin kungiyar kwadagon Najeriya (NLC) a jihar Kaduna.


 Mutanen da ke dauke da makamai kimanin 100 sun mamaye sakatariyar, wacce ita ce wurin taron masu zanga-zangar da ke shiga yajin aikin gargadi na kwanaki 5.


 Amma, ‘yan sanda sun dakatar da’ yan daban yayin da aka kama 20 daga cikinsu.


 Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda, ASP Muhammad Jalige, ya tabbatar da kamun, yana mai cewa an tura jami’an tsaro don tabbatar da doka da oda.


 Jaridar Daily trust ta ruwaito cewa zanga-zangar ta rikide zuwa rikici a ranar Larabar nan lokacin da ’yan daba suka far wa masu zanga-zangar a hanyar NEPA da ke kan hanyar Ahmadu Bello Way.


 Zanga-zangar ta ci gaba a ranar Laraba yayin da masu zanga-zangar suka hallara a sakatariyar, suna waka, “Babu ja da baya!

125 COMMENTS

  1. Джошуа и Усик провели открытую тренировку. Уже в эту субботу на стадионе «Тоттенхэм» в Лондоне нас ждет грандиозный бой чемпиона IBF, WBA и WBO в супертяжелом весе Энтони Джошуа (24-1, 22 KO) против JoshuaUsyk Гонорари за бій Джошуа – Усик. Видання SportingFree пише, що Джошуа за бій гарантовано отримає $10 млн. Дохід Усика складе щонайменше $3 млн, а за успішних продажів PPV (Pay-per-view – у перекладі з англ

  2. Бій Усик – Джошуа пройде 25 вересня в Лондоні. На кону в цьому поєдинку стоятимуть титули чемпіона світу в суперважкій вазі за версіями ibf, wbo, wba та ibo, якими володіє Джошуа. Энтони Джошуа Александр Усик 25.09.2021 Дата бою Усик — Джошуа. Про те, що зустріч двох супертяжів відбудеться 25 вересня, було оголошено в липні. 13 липня генеральний директор компанії К2 Promotions Олександр Красюк заявив, що сторони досягли попередньої

  3. Porn, Free-born Porn Videos, Porno Coitus Tube & XXX Pornography. Non-stationary Porn Movies – Set free Iphone Having it away, Android XXX. Excuse dippy Porn Movies, Fucking Striking illustration, XXX Porno Videos & Matured Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...