Majalisar Dattawa ta tabbatar da Christopher Musa a matsayin ministan tsaro

Date:

Majalisar dattawa ta tabbatar da Christopher Musa, wanda ya kasance babban hafsan tsaro na ƙasar a baya-bayan nan, a matsayin sabon ministan tsaro.

A ranar Laraba aka amince da nadin Musa bayan sanatoci sun tantance tarihin aikinsa na soja da kuma amsoshinsa game da muhimman batutuwan tsaro.

InShot 20250309 102512486

Musa ya tabbatar wa ‘yan majalisa da cewa zai yi wa Najeriya aiki da gaskiya da kwarewa idan an tabbatar da shi a matsayin minista.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...