Da dumi-dumi: Kotu ta dakatar da babban taron PDP na ƙasa

Date:

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da jam’iyyar PDP daga gudanar da babban taronta na kasa da aka shirya yi a ranar 15 da 16 ga Nuwamba a Ibadan, jihar Oyo.

FB IMG 1753738820016
Talla

A hukuncin da aka yanke a ranar Juma’a, Mai shari’a James Omotosho ya bayyana cewa jam’iyyar ta karya kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999, da ka’idojin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), da kuma kundin tsarin mulkinta, saboda ta kasa gudanar da sahihin zaɓe a jihohi kafin shirya babban taron kasa.

Alkalin ya ce ci gaba da shirya babban taron ba tare da gyara wadannan kura-kurai ba zai zama keta ka’idar bin doka da kuma dimokuradiyya a cikin jam’iyyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...