Daga Zakariyya Adam Jugirya
Wani Malamin addinin musulunci a Kano dake koyarwa a Makarantar Ihsan Islamiyya dake yankaba Malam Shamsudden makarantun Islamiya na taka rawar gani wajen gina rayuwar al’umma musamman a wannan lokaci da ake fuskantar ta barbarewar tarbiyya.
Malan Shamsuddeen ya bayyana hakan ne yayin da dake jawabi a wajen bikin saukar Alqur’ani mai girma na makarantar Shabbabu Rasulillahi (s a w) Yarawar gabas ta gudanar na kimanin dalibai mata goma.

Malamin ya yi kira ga iyaye da su cigaba da zage dantse wajan kai yaran su makarantu islamiyya domin samun Al’umma ta gari da gina rayuwar yaran nasu akan tafarkin shiriya.
Haka zalika ya koka kan yadda a koda yaushe ake samun karancin matasa maza a makarantu irin wannan inda yace kaso mafiya wa In suka halarci sauka za suga mata sun fi maza yawa inda yace Wannan Abu namutukar haifar da koma baya wajan yada da’awa da ci gaban adini.
Ya kara kira gababan murya ga matasan mu dasu zake dantse wajan neman ilimin adini Ako da yaushe domin cinribar rayuwar duniya da ta lahira.
Yadda Kwamishina a gwamnatin Kano ya tsayawa wani dilan ƙwaya aka bada belin sa a kotu
Shi ma a nasa bangaran shugaban makarantar Malan Buhari Muhammad Umar, yace yana mutakar farinciki mara musal tuwa da Allah yanunamasa saukar wadannan dalibai inda yaja hankalin daliban da sukayi saukar da cewa Wannan shine matakin farko domin kuwa shi karatu ba a gamashi har ka koma ga allah.
Kuma yayi godiya da sauran malamai yan uwa sa da suke temakawa a Wannan maka ranta
yayin saukar dai malan Sunusi Dalhatu Ihsan Yankaba Shine wanda ya gabatar da darasu ga daliban
Taron dai ya samu halartar malamai, dagatai ,yan siyasa, yan’kasuwa da sauran Al’umma na Wannan karamar hukumar ta gezawa dama jahar kano Baki daya da
Suma wasu Daga cikin dalibai dasuka samu nasarak hattama karatun sunbai yana mana irin farin cikin dasuke ciki awannan Rana inda suka yi godayi ga iyayen su dasu ka dauki nauyin karatun su harsuka kawo Wannan mataki kumu daliban sunjadada godiyar su ga malaman su harsuka kawo Wannan mataki