Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un!!!
Allah yayi wa tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari rasuwa. Allah ya ji kanshi..
Buhari ya rasu bayan ya yi fama da jinya a Birnin Landon na kasar burtaniya.
Mai magana da yawun tsohon shugaban Kasar Malam Garba shehu shi ne ya sanar da rasuwarsa da yammacin Wannan Rana ta Lahadi