Yanzu:yanzu: Gwamnan kano ya nada sabbin masu ba shi shawara

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

Gwamann jihar Kano Alhaji Abba Kabir ya Amince da yin sabbin mukaman masu Bashi Shawara na musamman don kara inganta harkokin Gwamnatinsa.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai magana da yawun gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa Kadaura24.

Ga jerin nade-naden da kuma wadanda aka sanyawa wararen aiki.

InShot 20250309 102512486
Talla

1. Prof. Abba Garba Gaya – Special Adviser on Agriculture (Crop Production/Extension Service)

2. Dr. Tukur Dayyabu Minjibir – Special Adviser on General Agricultural Inputs. Dr. Dayyabu was earlier announced as SA on Agricultural Mechanization.

3. Yusuf Ibrahim Sharada – Special Adviser on Digital Economy. Sharada is promoted from SSA on ICT.

4. Aminu Salihu Kunchi – Special Adviser on Private and Voluntary Schools

5. CP Kabiru Gwarzo (Rtd.) – Special Adviser on Special Assignments I. Until his promotion, Gwarzo served as DG Corporate Security.

6. Kabiru Getso Haruna – Special Adviser on Employment. Hon. Getso is the immediate past Executive Secretary, Kano State Scholarship Board.

7. Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo – Special Adviser on Enlightenment and Social Mobilisation

Gwamnan Kano ya Naɗa Ahmed Musa a Matsayin Janar Manaja na Kano Pillars

8. Tijjani Hussaini Gandu – Special Adviser on Culture and Entertainments. Gandu is promoted from SSA Mawallafa.

9. Engr. Ibrahim Ibrahim Sisi – Special Adviser to the Governor on Infrastructure

10. SP Bala Shehu Muhammad (Rtd.) – Special Adviser on Special Services (Government House). Albasu previously served as Chief Personal Security Officer (CPSO) to the Governor.

11. Sale Musa Sa’ad – Special Adviser on Corporate Social Responsibility (CSR)

Gwamnan ya bayyana kwarin gwaiwar sa ga wadanda ya nada domin cigaban jihar Kano .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dr. Kabiru Getso Ya Mika Ta’aziyya Ga Iyalan Buhari

Daga Rahama Umar Gwaru   Tsohon kwamishinan ma'aikatun lafiya da muhalli...

Gwamnatin tarayya ta ayyana Ranar hutu saboda rasuwar Buhari

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 15 ga watan...

Injiniya Iliyasu Usman Salihu ya zama Jakadan zaman Lafiya na Africa

    Injiniya Ilyasu Uasman Salihu, Manajan Darakta na Sadex Engineering...

Halin da ake ciki game da shirye-shiryen jana’izar Buhari

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai...