Kotu ta yanke wa Jarumin Kannywood, Kilina hukuncin shekara 1 a gidan yari

Date:

 

Kotun majistiri Mai lamba 21 karkashin mai sharia Hadiza Mahammad Hassan a jihar Kano ta yankewa jarumin Kannywood kuma dan TikTok Abubakar Usman Kilina hukuncin daurin shekara daya 1 ko biyan tarar dubu 100’000 haka kuma zai biya Hukumar Tace Fina Finai diyyar dubu talatin 30’000 na bata musu lokaci.

Freedom Radio ta rawaito cewa hukuncin ya biyo bayan samunsa da laifin rashin da’a da shigar ‘Yan daudu da furta kalamai marasa tarbiyya a bidiyonsa.

InShot 20250309 102512486
Talla

Wannan na zuwa ne bayan da Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta shigar da ƙara a kansa.

Martani Ga Dr. Audu Bulama Bukarti Kan Furucinsa na Cewa Isra’ila Ta Fi Iran Ƙarfi a yakin da ake gwabzawa – Murtala Iliyasu Ayagi

Mai sharia ta kotun majistiri mai lamba 21 da ke No-Man’s-Land, Hajiya Hadiza Muhammad Hassan, taja hankalinsu daya daina yin abubauwan da suka sabawa doka inda har ya sake kotu zata Daureshi Shekara Daya babu zabin tara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Zargin Almundahana: ICPC zata gurfanar da shugaban hukumar zabe ta Kano da wasu mutum biyu

    Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta (ICPC)...

Dalilin da ya hana ni zuwa Kano tarbar Tinubu – Ganduje

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,...

Shugaban RATTAWU na Kano ya taya sabbin shugabannin kungiyar na kasa murna

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Shugaban kungiyar ma’aikatan rediyo, Talabijin da...

Dalilina na ziyartar gwamnan Kano Abba – Inuwa Waya

Daga Rahama Umar Kwaru Tsohon Wanda ya nemi Zama Dan...