Kwamishina Waiya ya yi wa Gwamna Abba, Kwankwaso da al’ummar Kano Barka da Sallah

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da harkokin cikin gida, ta jihar Kano Com. Ibrahim Abdullahi Waiya ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da Wannan lokaci na bikin sallah wajen yiwa Shugabannin addu’o’in samun nasara gudanar da aiyukan da za su inganta rayuwar al’ummar.

Kwamishina Waiya ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu da kansa kuma ya aikowa jaridar Kadaura24.

IMG 20250415 WA0003
Talla

“Wannan lokaci ne mai daraja da na ke rokon Allah madaukakin Sarki ya ci gaba da yi wa mai girma jagora ya ba shi ikon sauke nauyin al’ummar jihar Kano suka dora masa”.

Sallah: Ku sanya Kano da Nigeria a addu’o’inku na wannan lokacin – Kano ALGON ga jama’a

Ina kuma taya gwamna Abba Kabiru Yusuf da Mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, murnar Barka da Sallah ya Allah ya sake maimaita mana cikin koshin lafiya da kuzari.

InShot 20250309 102403344

Ya ce yana mika gaisuwarsa ta Sallah ga Jagora Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, da mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II; da Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano da Masu Girma ‘Yan Majalisar Tarayya daga Kano; da kuma abokan aikina masu girma yan majalisar zartarwa ta jihar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abubakar Bichi ya bada gudumawar motocin bas 13 ga jami’o’in Kano da taraktoci 11 ga yan mazabarsa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu Dan Majalisar tarayya mai wakiltar karamar...

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...