Daga Zakaria Adam Jigirya
Ni honorabul mustapha Hamza buhari bakwana Dan takarar shugabancin jamiyyar APC Mai Albarka Amadadi na da iyalai na ina Amfani da wannnan na Mika sakon ta’azziyar matasan mu Wadanda Akan hanyar su ta dawowa gida Kano sukayi hatsari wasu suka Rasa Rayukan su wasu Kuma suka Samu rauni Allah yayi musu Rahma Wadanda ke asibiti Allah ya tashi kafadar su Amin.
Haka zalika ina Amfani da wannnan damar domin isar da sakon Barka da sallah ga Al’ummar musulmi musammman Kano da najeriya Baki Daya wajen taya mu murnar babbar sallah .

Ina sake Amfani da wannnan damar domin isar da makamancin sakon ga uban jamiyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje khadimul islam da mai girma DSP sanata Barau Jibrin maliya yan majalisar mu na tarayya dana jiha, matasa mu na jamiyyar APC dattawa, Mata da sauran Al’umma Baki maharaja tanmu dake kasa mai tsarki Allah yasa sunyi aikin hajji karbabba ya Kuma dawo mana dasu gida lafiya Amin.
Sallar Idi: Sarki Aminu Ado Bayero ya Aikawa Gwamnatin Kano Sako
Ina fatan dukkanin jagorori da yan jam’iyyar APC za mu hada Kai mu daina yin duk wani abu da zai kawo sabani a tsakaninmu, domin wannan lokaci da ya kamata mu hada kai domin samun nasara a zabuka masu zuwa.
Naku hon mustapha Hamza buhari bakwana Dan takarar shugabancin jamiyyar APC na Kano