Gwamnatin Kano za ta yi doka da za ta tilastawa kamfanoni ɗaukar ma’aikata kashi 75 yan jihar

Date:

 

Gwamnatin jihar Kano za ta yi wata doka da za ta tilastawa kamfanoni masu zaman kansu daukar kashi 75 na maaijata yan asalin jihar.

A kan haka, gwamnatin ta kafa kwamitin kula da ɗaukar ma’aikata bisa ka’ida.

InShot 20250309 102403344

Da ya ke jawabi yayin wani taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki a jiya Laraba a Kano, shugaban kwamitin, Dakta Ibrahim Garba, ya bayyana cewa za a mika daftarin dokar ga majalisar dokokin jihar da kuma gwamnan jihar domin amincewa.

IMG 20250415 WA0003
Talla

Matakin, a cewarsa, na da nufin magance matsalar rashin aikin yi da kuma zaman kashe-wando tsakanin matasa a jihar.

Wasu mutane na kokarin sayar da wata makaranta a Kano, al’ummar yankin sun nemi daukin gwamna Abba

Malam Garba ya bayyana cewa Gwamna Abba Yusuf ne ya kafa kwamitin domin magance damuwar da ƴan jihar ke fuskanta dangane da yadda wasu kamfanoni masu zaman kansu su ke kin daukar ‘yan asalin jihar aiki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan tura Kashim ya taho da gawar Buhari, Tinubu ya ba da umarnin sassauta Tutar Nigeria

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bada umarnin ayi kasa...

Yanzu:yanzu: Tsohon shugaban Nigeria Buhari ya rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!! Allah yayi wa tsohon shugaban...

Tinubu ka fadawa yan Nigeria Inda ka tsaya har kwana 5 bayan taron BRICS – ADC

    Jam'iyyar African Democratic Congress wato ADC ta soki Shugaban...

Da dumi-dumi: Yadda akai Jami’an tsaro suka kama ni -Danbello

Rahotannin sun tabbatar da cewa jami'an tsaro a Nigeria...