Hajjin bana: Saudiyya ta fitar da jerin Harsuna 20 da za a fassara hudubar Arfat da su

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Hukumomi a kasar saudiyya sun bayyana cewa a bana za a fassara hudubar ranar Arfat da harsuna duniya kimanin 20.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shafin Haramai Sharifain ya fitar a ranar asarar.

IMG 20250415 WA0003
Talla

Ga lissafin harsunan da za a fassara hudubar da su:

1. English
2. French
3. Malay
4. Urdu
5. Persian/ Farsi
6. Chinese
7. Turkish
8. Russian
9. Hausa
10. Bengali
11. Swedish
12. Spanish
13. Swahili
14. Amharic
15. Italian
16. Portuguese
17. Bosnian
18. Malayalam
19. Filipino
20. German

InShot 20250309 102403344

Idan za a iya tunawa Kadaura24 ta rawaito ko a bana ma sai da aka sanya harshen Hausa cikin manyan harsunan da aka fassara hudubar da shi.

Ana dai gudanar da Arfat ne a ranar 9 ga watan zulhijja na kowacce shekara, wanda kuma shi ne watan karshe cikin jerin watannin musulunci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dr. Kabiru Getso Ya Mika Ta’aziyya Ga Iyalan Buhari

Daga Rahama Umar Gwaru   Tsohon kwamishinan ma'aikatun lafiya da muhalli...

Gwamnatin tarayya ta ayyana Ranar hutu saboda rasuwar Buhari

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 15 ga watan...

Injiniya Iliyasu Usman Salihu ya zama Jakadan zaman Lafiya na Africa

    Injiniya Ilyasu Uasman Salihu, Manajan Darakta na Sadex Engineering...

Halin da ake ciki game da shirye-shiryen jana’izar Buhari

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai...