Babu kamshin gaskiya a zarge-zargen da ake yi min – shugaban NAHCON

Date:

 

 

Shugaban Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh, ya ce duk zarge-zargen da ake yi masa, musamman na kin yin aiki da wasu ma’aikata a hukumar, ba gaskiya ba ne.

Farfesa Saleh ya musanta zarge-zargen da wasu ke yi masa, inda ya ce wasu rashin fahimtar ayyukan shugabannin hukumar da ma na hukumar ne ya janyo hakan.

IMG 20250415 WA0003
Talla

Ya kara da cewa ikirari na ajiye ƴan kwamitin da ba na zartarwa ba na hukumar ba shi da tushe balle makama.

InShot 20250309 102403344

A cewar sa, wadanda ba sa cikin kwamitin zartaswa ba su da wata takamaimiyar rawar da zai su taka a dokance.

Daily Nigerian

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abin mamaki: Barawo ya sace Motar dake cikin ayarin motocin gidan gwamnatin Kano

Wani barawon mota ya kutsa cikin gidan gwamnatin jihar...

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...