Rundunar yansanda ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana ce ba za a gudanar da hawan sallah karama a jihar Kano ba.
Mai magana da yawun rundunar yansanda ta Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan yanzu
Karin bayani na nan tafe….

Mafi Shahara
© 2025 Kadaura 24. All Rights Reserved.