Da dumi-dumi: Wani kwamishina a Kano ya ajiye mukaminsa

Date:

Kwamishinan harkokin tsaro na jihar Kano Manjo Janaral Muhammad Inuwa Idiris mai ritaya,  ya ajiye aikinsa.

Kwamishinan dai bai bayyana dalilansa na sauka daga mukamin ba a takardar ajiye aikin da ya miƙawa gwamnan ba.

InShot 20250309 102403344
Talla

Sai dai wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ta ce gwamna Yusuf ya kaɗu da ajiye aikin da kwamishinan ya yi tare da gode masa kan gudunmawar da ya bayar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...