Shahararren Mai Horas da Kwallon Kafa a Kano a Rasu

Date:

Innalilahi wainna ilaihim rajuun
Kullu nafsin za’ikatul maut….

Allah ya yiwa shahararren dan wasan kwallon kafa a Kano kuma sabanin mai horas da kwallon kafa {Coach} Kabiru Ali Mazado coach rasuwa a yau alhamis.

Kabiru Mazado ya rasu bayan ya sha fama da doguwar jinya .

InShot 20250115 195118875
Talla

Kafin rasuwarsa dai Kabiru Mazado shi ne Mai horas da kungiyar kwallon kafa da One Touch da Shekarau Boys.

Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Kano, Danzago ya rasu

Ya ba da gagarumar gudunmawa a fannin wasan kwallon kafa, domin ya fara kwallon kafa ne tun yana da kuruciya, inda ya buga wa Kungiyoyin kwallon kafa daban-daban a jihar Kano da wasu Jihohin Nigeria.

Za dai a yi Jana’izar da misalin karfe 12 na ranar yau Alhamis a gidansu da ke Rigga, Gwagwarwa kusa da L E A ta karamar hukumar Nassarawa .

UBANGIJI ALLAH YA GAFARTA MASA
Allah ubangiji kaji kansa ka sanya Amin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Zargin Almundahana: ICPC zata gurfanar da shugaban hukumar zabe ta Kano da wasu mutum biyu

    Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta (ICPC)...

Dalilin da ya hana ni zuwa Kano tarbar Tinubu – Ganduje

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,...

Shugaban RATTAWU na Kano ya taya sabbin shugabannin kungiyar na kasa murna

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Shugaban kungiyar ma’aikatan rediyo, Talabijin da...

Dalilina na ziyartar gwamnan Kano Abba – Inuwa Waya

Daga Rahama Umar Kwaru Tsohon Wanda ya nemi Zama Dan...