Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya baiwa Sani Danja da wasu mutane Mukamai

Date:

Daga Nasiba Rabi’u Yusuf

 

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da sabbin nade-naden wasu shugabannin hukumomi da masu ba da shawara na musamman.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya aikowa kadaura24 a ranar Lahadi.

Talla

Ga jerin sunayen wadanda aka nada din

1. Dr. Ibrahim Musa – Special Adviser, Health Services, and Personal Physician to the Governor

2. Dr. Hadiza Lawan Ahmad – Special Adviser, Investment and Public-Private Partnership

3. Sani Musa Danja – Special Adviser, Youth and Sports

4. Barr. Aminu Hussain – Special Adviser, Justice/Constitutional Matters

5. Dr. Ismail Lawan Suleiman – Special Adviser, Population

6. Nasiru Isa Jarma – Special Adviser, NGOs

7. Hon. Wada Ibrahim Daho – Permanent Commissioner I, SUBEB

8. Hon. Ado Danjummai Wudil – Executive Secretary, Guidance and Counselling Board

9. Dr. Binta Abubakar – Executive Secretary, Agency for Mass Education

10. Hon. Abubakar Ahmad Bichi – Director General, Cottage and Street Hawking Agency

11. Hon. Abdullahi Yaryasa – Member, Assembly Service Commission

12. Dr. Yusuf Ya’u Gambo – Executive Chairman, Strategic Governance and Policy Coordination

Sanata Kawu Sumaila ya Bayyana Dalilin Alakarsa da Jam’iyyar APC a Yanzu

Ga kuma jerin wadanda aka sake nada su a wasu mukaman:

1. Hon. Kabiru Getso Haruna – Executive Secretary, State Scholarship Board

2. Hon. Rabi’u Saleh Gwarzo – Executive Secretary, Kano State Senior Secondary Schools Management Board (KSSSSMB)

3. Dr. Kabiru Ado Zakirai – Executive Secretary, Kano State Library Board

4. Dr. Abubakar Musa Yakubu – Medical Director, Government House Clinic

5. Yusuf Jibrin Oyoyo – Special Adviser, Students’ Matters

6. Hon. Isa Musa Kumurya – Special Adviser, Marshals

7. Hajia Fatima Abubakar Amneef – Special Adviser, Enlightenment and Social Mobilization

8. Comrade Nura Iro Ma’aji – Special Adviser, Employment

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rasuwar Buhari: Majalisar Nigeria ta dakatar da duk aiyukanta

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Majalisar dokokin Nigeria ta dage zamanta...

Gwamnati ta baiwa ma’aikata hutu saboda rasuwar Muhammad Buhari

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gwamnatin jihar Katsina karkashin gwamna Umar...

Bayan tura Kashim ya taho da gawar Buhari, Tinubu ya ba da umarnin sassauta Tutar Nigeria

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bada umarnin ayi kasa...

Yanzu:yanzu: Tsohon shugaban Nigeria Buhari ya rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!! Allah yayi wa tsohon shugaban...